YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:16

Ayyukan Manzanni 25:16 SRK

“Na gaya musu cewa ba al’adar Romawa ba ce a hukunta mutum kafin ya fuskanci masu ƙararsa ya kuma sami damar kāre kansa game da ƙararsu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:16