YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:15

Ayyukan Manzanni 25:15 SRK

Sa’ad da na je Urushalima, manyan firistoci da dattawan Yahudawa suka kawo ƙara game da shi suka kuma nema a hukunta shi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:15