YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:12

Ayyukan Manzanni 25:12 SRK

Bayan Festus ya yi shawara da majalisarsa sai ya ce, “Ka ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar. To, ga Kaisar kuwa za ka tafi!”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:12