YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:11

Ayyukan Manzanni 25:11 SRK

In kuwa ina da wani laifin da ya isa kisa, ban ƙi in mutu ba. Amma in ƙarar da waɗannan Yahudawa suka kawo a kaina ba gaskiya ba ne, ba wanda yake da iko ya ba da ni a gare su. Na ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar!”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:11