YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:10

Ayyukan Manzanni 25:10 SRK

Bulus ya amsa ya ce, “Yanzu ina tsaye a gaban kotun Kaisar, inda ya kamata a yi mini shari’a. Ban yi wani laifi ga Yahudawa ba, kai da kanka ma ka san da haka sarai.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:10