Ayyukan Manzanni 24:27
Ayyukan Manzanni 24:27 SRK
Da shekaru biyu suka wuce, sai Forsiyus Festus, ya gāji Felis, amma domin Felis ya so yă biya wa Yahudawa bukata, sai ya bar Bulus a kurkuku.