Ayyukan Manzanni 24:15
Ayyukan Manzanni 24:15 SRK
ina kuma da irin bege ɗaya ga Allah yadda mutanen nan suke da shi, cewa akwai tashin matattu masu adalci da masu mugunta duka.