YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 23:9

Ayyukan Manzanni 23:9 SRK

Aka yi babbar hayaniya. Waɗansu daga cikin malaman dokokin da suke Farisiyawa suka miƙe tsaye suka yi gardama mai ƙarfi suna cewa, “Ba mu sami wani laifi a wurin mutumin nan ba. A ce wani ruhu ko mala’ika ne ya yi masa magana fa?”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 23:9