Ayyukan Manzanni 23:8
Ayyukan Manzanni 23:8 SRK
(Sadukiyawa suna cewa babu tashin matattu, babu mala’iku ko ruhohi. Amma Farisiyawa kuwa sun tsaya a kan cewa duk akwai.)