YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 23:5

Ayyukan Manzanni 23:5 SRK

Bulus ya amsa ya ce, “’Yan’uwa, ai, ban san cewa shi ne babban firist ba; gama yana a rubuce cewa, ‘Kada ka yi mugun magana game da mai mulkin mutanenka.’”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 23:5