Ayyukan Manzanni 23:35
Ayyukan Manzanni 23:35 SRK
sai ya ce, “Zan ji batunka lokacin da masu zarginka suka iso.” Sa’an nan ya ba da umarni a kai Bulus a tsare shi a fadar Hiridus.