Ayyukan Manzanni 23:33
Ayyukan Manzanni 23:33 SRK
Sa’ad da masu hawan dawakai suka isa Kaisariya, sai suka ba wa gwamna wasiƙar suka kuma miƙa masa Bulus.