Ayyukan Manzanni 23:30
Ayyukan Manzanni 23:30 SRK
Sa’ad da na sami labari cewa akwai wani makircin da aka ƙulla masa, sai na aika shi wurinka nan da nan. Na kuma umarci masu zarginsa su kai ƙararsu gare ka.