Ayyukan Manzanni 23:29
Ayyukan Manzanni 23:29 SRK
Na tarar cewa zargin da ake masa ya shafi waɗansu abubuwan da suka shafi dokarsu ne, amma ba wani zargi a kansa da ya isa kisa ko a daure shi.