YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 23:18

Ayyukan Manzanni 23:18 SRK

Saboda haka ya ɗauke shi ya kai wajen shugaban ƙungiyar sojan. Jarumin ya ce, “Bulus, ɗan kurkukun nan ya kira ni, ya roƙe ni in kawo wannan saurayi a wurinka domin yana da wani abin da zai faɗa maka.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 23:18