YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 23:17

Ayyukan Manzanni 23:17 SRK

Sai Bulus ya kira ɗaya daga cikin jarumawan ya ce, “Ka kai wannan saurayi wurin shugaban ƙungiyar soja; yana da wani abin da zai faɗa masa.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 23:17