YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 23:15

Ayyukan Manzanni 23:15 SRK

Saboda haka, sai ku da Majalisa sai ku roƙi shugaban ƙungiyar sojan yă kawo shi a gabanku kamar kuna so ku ƙara samun cikakken bayani game da zancensa. Mu kuwa muna a shirye mu kashe shi kafin yă iso nan.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 23:15