Ayyukan Manzanni 23:12
Ayyukan Manzanni 23:12 SRK
Kashegari, Yahudawa suka ƙulla makirci suka kuma yi rantsuwa cewa ba za su ci ko sha ba sai sun kashe Bulus.