Ayyukan Manzanni 23:1
Ayyukan Manzanni 23:1 SRK
Bulus ya zuba wa Majalisar ido ya ce, “’Yan’uwana, na cika aikina ga Allah cikin lamiri mai kyau har yă zuwa yau.”