YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 22:28

Ayyukan Manzanni 22:28 SRK

Sai shugaban ƙungiyar sojan ya ce, “Sai da na biya kuɗi mai yawa kafin in zama ɗan ƙasa.” Bulus ya ce, “Ni kuwa an haife ni ɗan ƙasa.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 22:28