Ayyukan Manzanni 22:20
Ayyukan Manzanni 22:20 SRK
Sa’ad da kuma aka zub da jinin Istifanus mashaidinka, na tsaya can ina ba da goyon bayana ina kuma tsaron tufafin masu kisansa.’