YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 22:19

Ayyukan Manzanni 22:19 SRK

“Na amsa na ce, ‘Ubangiji, waɗannan mutane sun san cewa na bi majami’a-majami’a na jefa waɗanda suka gaskata da kai a cikin kurkuku, in kuma yin musu dūka.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 22:19