Ayyukan Manzanni 22:18
Ayyukan Manzanni 22:18 SRK
na ga Ubangiji yana magana. Ya ce mini, ‘Maza! Ka bar Urushalima, gama ba za su yarda da shaidarka game da ni ba.’