Ayyukan Manzanni 22:13
Ayyukan Manzanni 22:13 SRK
Ya tsaya kusa da ni ya ce, ‘Ɗan’uwa Shawulu, ka sami ganin garinka!’ A daidai lokacin kuwa na iya ganinsa.