YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 22:12

Ayyukan Manzanni 22:12 SRK

“Wani mutumin da ake kira Ananiyas ya zo ya gan ni. Shi mai ibada ne wajen kiyaye dokoki wanda dukan Yahudawan da suke zama a can suna girmama shi ƙwarai.