YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 21:8

Ayyukan Manzanni 21:8 SRK

Da muka tashi kashegari, sai muka isa Kaisariya muka kuma sauka a gidan Filibus mai bishara, ɗaya daga cikin Bakwai ɗin nan.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 21:8