YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 21:5

Ayyukan Manzanni 21:5 SRK

Amma da lokacin tashinmu ya yi, sai muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu. Dukan almajirai da matansu da ’ya’yansu suka raka mu har bayan birni, a can kuwa a bakin teku muka durƙusa muka yi addu’a.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 21:5