Ayyukan Manzanni 21:39
Ayyukan Manzanni 21:39 SRK
Bulus ya amsa ya ce, “Ni mutumin Yahuda ne, daga Tarshish a Silisiya shahararren birnin nan. In ka yarda bari in yi wa mutane magana.”