YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 21:37

Ayyukan Manzanni 21:37 SRK

Da sojoji suka kai gab da shigar da Bulus cikin bariki, sai ya ce wa shugaban ƙungiyar sojan, “Ko ka yarda in yi magana da kai?” Sai ya amsa ya ce, “Ka iya Girik ne?

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 21:37