Ayyukan Manzanni 21:31
Ayyukan Manzanni 21:31 SRK
Yayinda suke ƙoƙari su kashe shi, sai labari ya kai ga shugaban ƙungiyar sojan Roma cewa birnin Urushalima duk ta hargitse.