Ayyukan Manzanni 21:3
Ayyukan Manzanni 21:3 SRK
Bayan muka hangi Saifurus muka wuce shi ta kudu, sai muka ci gaba zuwa Suriya. Muka sauka a Taya, inda jirgin ruwanmu zai sauke kayansa.