Ayyukan Manzanni 21:29
Ayyukan Manzanni 21:29 SRK
(Dā ma can sun ga Turofimus mutumin Afisa a birni tare da Bulus suka yi tsammani Bulus ya kawo shi filin haikali.)