Ayyukan Manzanni 21:27
Ayyukan Manzanni 21:27 SRK
Da kwana bakwai ɗin suka yi kusan cika, waɗansu Yahudawa daga lardin Asiya suka ga Bulus a haikali. Sai suka zuga taron duka, suka kama shi