YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 21:26

Ayyukan Manzanni 21:26 SRK

Kashegari, sai Bulus ya ɗauki mutanen ya kuma tsarkake kansa tare da su. Sa’an nan ya tafi haikali domin yă sanar da ranar cikar tsarkakewarsu da kuma ranar da za a ba da sadaka domin kowannensu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 21:26