YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 21:24

Ayyukan Manzanni 21:24 SRK

Ka ɗauki waɗannan mutane, ka tafi da su ku tsarkaka gaba ɗaya, ka kuma biya musu kome don su samu su yi aski. Ta haka kowa zai sani babu gaskiya a waɗannan rahotanni game da kai, za a kuma ga cewa kai kanka kana kiyaye dokar.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 21:24