YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:7

Ayyukan Manzanni 20:7 SRK

A ranar farko ta mako muka taru wuri ɗaya don gutsuttsura burodi. Bulus ya yi wa mutane magana, don yana niyyar tashi kashegari, sai ya yi ta yin magana har tsakar dare.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 20:7