YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:6

Ayyukan Manzanni 20:6 SRK

Amma muka tashi daga Filibbi a jirgin ruwa bayan Bikin Burodi Marar Yisti bayan kuma kwana biyar muka sadu da sauran a Toruwas, inda muka zauna kwana bakwai.