YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:4

Ayyukan Manzanni 20:4 SRK

Sai Sofater ɗan Fairrus daga Bereya, Aristarkus da Sekundus daga Tessalonika, Gayus daga Derbe, Timoti ma, da Tikikus da Turofimus daga lardin Asiya suka tafi tare da shi.