Ayyukan Manzanni 20:38
Ayyukan Manzanni 20:38 SRK
Abin da ya fi sa su baƙin ciki shi ne maganarsa da ya ce, ba za su ƙara ganin fuskarsa ba. Sai suka raka shi zuwa wajen jirgin ruwa.