YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:31

Ayyukan Manzanni 20:31 SRK

Saboda haka ku zauna a faɗake! Ku tuna cewa shekara uku, dare da rana ban taɓa fasa yin wa kowannenku gargaɗi ba, har da hawaye.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 20:31