Ayyukan Manzanni 20:20
Ayyukan Manzanni 20:20 SRK
Kun san cewa ban yi wata-wata yin muku wa’azi game da duk abin da zai amfane ku ba amma na koyar da ku a fili da kuma gida-gida.