YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:18

Ayyukan Manzanni 20:18 SRK

Da suka iso, sai ya ce musu, “Kun san irin zaman da na yi tun lokacin da na zauna da ku, daga ranar farkon da na zo cikin lardin Asiya.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 20:18