YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:16

Ayyukan Manzanni 20:16 SRK

Bulus ya yanke shawara yă wuce Afisa a jirgin ruwa don kada yă ɓata lokaci a lardin Asiya, gama yana sauri yă kai Urushalima, in ya yiwu ma, a ranar Fentekos.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 20:16