YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:15

Ayyukan Manzanni 20:15 SRK

Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ɗaya bayan wannan, sai muka ƙetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 20:15