YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:13

Ayyukan Manzanni 20:13 SRK

Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.