YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:6

Ayyukan Manzanni 2:6 SRK

Da suka ji wannan motsi, taro ya haɗu wuri ɗaya a ruɗe, domin kowannensu ya ji suna magana da yarensa.