Ayyukan Manzanni 2:47
Ayyukan Manzanni 2:47 SRK
suna yabon Allah suna kuma samun tagomashin dukan mutane. Ubangiji kuwa ya ƙara yawansu kowace rana na waɗanda suke samun ceto.