Ayyukan Manzanni 2:46
Ayyukan Manzanni 2:46 SRK
Kowace rana suka ci gaba da taruwa a filin haikali. Suka gutsuttsura burodi a gidajensu suna cin abinci tare da farin ciki da zuciya ɗaya