Ayyukan Manzanni 2:44-45
Ayyukan Manzanni 2:44-45 SRK
Dukan masu bi suna tare, suna kuma mallakar kome tare. Suka dinga sayar da ƙaddarorinsu da kayayyakinsu, suka ba wa kowa gwargwadon bukatarsa.