Ayyukan Manzanni 2:41
Ayyukan Manzanni 2:41 SRK
Waɗanda suka yarda da saƙonsa kuwa aka yi musu baftisma, a ranar kuwa yawansu ya ƙaru da mutum kusan dubu uku.